2019 JAMB Hausa Past Questions
The 2019 JAMB Hausa past questions with answers: 39 objective questions from the 2019 paper in the DeeepSolve question bank, each with its answer behind "Show answer". Try each question before you check, then practise the paper as a timed JAMB-style CBT.
Past questions © the examination body (JAMB/WAEC/NECO). DeeepSolve is not affiliated with them. Rights holders: see /copyright.
Questions
- 1.
(Again similar passage) Wahe abu ne mutanen garin Gunu ba su nomawa?
- A.Auduga
- B.Masara
- C.Dawa
- D.Gyada
Show answer
Answer: C. Dawa
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 2.
'Malam ya sayi mota shud'iya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
- A.Mota
- B.Malam
- C.Jiya
- D.Shud'iya
Show answer
Answer: D. Shud'iya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 3.
Damukowa ya fito daga
- A.Gwada
- B.Gunu
- C.Badum
- D.Akope
Show answer
Answer: C. Badum
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 4.
(same passage, extended) Tamkar ya shiga wani kulob ne'. Kalmar da aka ja wa layi na nufin
- A.al'ada
- B.kungiya
- C.sarauta
- D.sana'a
Show answer
Answer: B. kungiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 5.
Insha'in da ake 'bugun jaki, sanman a bugi taiki da hujjoji shi ne na
- A.labara
- B.bayani
- C.siffantawa
- D.muhawara
Show answer
Answer: D. muhawara
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 6.
A gundarin jawabi ne aka fi amfani da wadannan in ban da
- A.kwanan wata
- B.sakin layi omi
- C.jeranta tunani
- D.hujjoji Kwarara
Show answer
Answer: A. kwanan wata
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 7.
Ana amfani da d'afin - una wajen jam'in duk wadannan in ban da
- A.rafi
- B.hula
- C.riga
- D.rumfa
Show answer
Answer: A. rafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 8.
"Marin shi aka yi yau da rana." Wakilin suna a wannan jimla shi ne
- A.aka
- B.da
- C.yau
- D.shi
Show answer
Answer: D. shi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 9.
'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
- A.fadi
- B.a rigingine
- C.ya fadi
- D.Audu
Show answer
Answer: B. a rigingine
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 10.
INSHA'I Ana warware kunshin jawabi ne a
- A.gabatarwa
- B.gangar jiki
- C.kammalawa
- D.adireshi
Show answer
Answer: B. gangar jiki
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 11.
(same passage) Sarkin fawa shi ne mai kula da
- A.Mahauta
- B.Makera
- C.Maharta
- D.Magina
Show answer
Answer: D. Magina
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 12.
(same passage as above, slightly extended at the end) Sana'o'in Hausa na gargajiya sun kunshi wadannan al'adu in ban da
- A.bayar da magani
- B.hawan kaho
- C.sarauta
- D.zaman unguwa.
Show answer
Answer: B. hawan kaho
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 13.
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
- A.Rigar da ta kone baka ce.
- B.A.Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
- C.Koriyar mota ta fi.
- D.Nan-nan ya kasa kai damin dawa
Show answer
Answer: B. A.Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 14.
AUNA FAHIMTA Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye. Idan mutum ya kama sana'a, musamman a cikin sana'o'in Hausa na gargajiya tamkar ya shiga wani kulob ne. Dalili kuwa, kowace sana'ar Hausa ta gargajiya za ka iske tana da wadansu al'adu nata daban. Misali an san Mahauta a kan al'adar hawan kaho, da kuma iya mayar da magana. Sa'annan an san Makera da wasan cin-wuta, su ko Maharba kan bayar da magunguna irin na saiwa da sassake-sassake, da sauransu. Wasu sana'o'in har unguwanni gare su a cikin birane. Saboda haka idan bakon mai sana'a ya shigo gari, yakan nemi unguwar masu sana'a irin tasa ne, ya je ya zauna. Zaman irin wannan unguwar zama ne na cude-ni-in-cude-ka wajen aiki, ko a fagen kayan aiki, ko wajen dabarun samun kasuwa, da sauransu. Sa'annan dukkar sana'o'i suna da sorakuna, masu kula da zamansu a gari. Kuma su ne tsani daga masu sana'a zuwa ga hukumar gari ko kasa. Misali akwai Sarkin gini, da Galadiman gini, da Madakin gini, da Wakilin gini, da Sarkin fawa, da Wakilin fawa, da Sarkin aska, da Dangaladima, da Sarkin Makera, da sauran irinsu. ...it...i...i...i...i...i...i...i...i...i...i...i...i...
- A.Maharba
- B.Makera
- C.Mahauta
- D.Magina
Show answer
Answer: B. Makera
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 15.
'Sa hannun mai rubutu' yana zuwa ne a
- A.Kasan adireshi
- B.sama daidai tsakiya
- C.kasa daga dama
- D.sama daga hagu
Show answer
Answer: C. kasa daga dama
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 16.
"Wani saurayi fari yana shara." Aikatau a wannan jimla ita ce
- A.fari
- B.saurayi
- C.shara
- D.yana.
Show answer
Answer: C. shara
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 17.
Gano jimla korau a wad'annan.
- A.Ta iya kitso
- B.Kar ka zo gobe
- C.Ta yi zugum
- D.Ya zo jiya
Show answer
Answer: B. Kar ka zo gobe
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 18.
Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
- A.aikatau
- B.adadi
- C.sifa
- D.jam'i
Show answer
Answer: A. aikatau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 19.
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
- A.Uku
- B.Biyu
- C.Biyar
- D.Hudu
Show answer
Answer: A. Uku
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 20.
Gano kalmar bayanau.
- A.Ci
- B.Yi
- C.Shaka
- D.Karkashi
Show answer
Answer: D. Karkashi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 21.
Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar......... ce
- A.Karfafawa
- B.tambayau
- C.bayani
- D.korewa
Show answer
Answer: B. tambayau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 22.
Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
- A.ke
- B.kai
- C.ita
- D.ku
Show answer
Answer: A. ke
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 23.
'Baba na cin abinci yanzu'. Kalmar suna a wannan jimla ita ce
- A.abinci
- B.Baba
- C.na
- D.cin
Show answer
Answer: B. Baba
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 24.
Wakili ya auri wata farar yariniya." Kalmar da aka ja wa layi........ce.
- A.suna
- B.aikatau
- C.bayanau
- D.sifa
Show answer
Answer: B. aikatau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 25.
(same passage) Ware bare dangane da masu sarautar gini
- A.Galadima
- B.Sarki
- C.Madaki
- D.Dangaladima
Show answer
Answer: C. Madaki
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 26.
NAHAWU Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannan jimla ......ce.
- A.sarkakkiya
- B.korau
- C.nufatau
- D.sassauka
Show answer
Answer: A. sarkakkiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 27.
"Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
- A.da
- B.awakai
- C.fita
- D.gida
Show answer
Answer: C. fita
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 28.
Wanne ne ba sunan yanka ba?
- A.Audu
- B.Najeriya
- C.Gambo
- D.Abuja
Show answer
Answer: C. Gambo
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 29.
A rubutun wasika daga adireshi sai
- A.kanun batu
- B.adireshi na biyu
- C.gaisuwa
- D.gabatarwa
Show answer
Answer: C. gaisuwa
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 30.
(Almost identical passage as above, with minor differences at the end) ...Damukowa yana kiwon wadannan dabbobi in ban da.
- A.kaji
- B.macizai
- C.A jakai
- D.rakuma
Show answer
Answer: C. A jakai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 31.
PASSAGE 2: Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da ketti da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asalin garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin da kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa nom ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora. Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban da
- A.gulma
- B.kinibibi
- C.keta
- D.barna
Show answer
Answer: D. barna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 32.
Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korarre -
- A.Korarriya
- B.Korarruwa
- C.Korarru
- D.Korarra
Show answer
Answer: C. Korarru
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 33.
Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
- A.Audu ya ci nama.
- B.Akuyar Bello ta mutu.
- C.Jamila ta iya tuwo.
- D.Keken Gambo kore ne.
Show answer
Answer: B. Akuyar Bello ta mutu.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 34.
Duk wad'annan sunan gagara-kirga ne in ban da.
- A.itace
- B.suna
- C.ruwa
- D.toka
Show answer
Answer: B. suna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 35.
Tsamo kalmar wakilin suna mutum na biyu namiji kurma tilo
- A.Shi
- B.Mu
- C.Ni
- D.Kai
Show answer
Answer: D. Kai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 36.
Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
- A.Mu
- B.Su
- C.Ita
- D.Ku
Show answer
Answer: B. Su
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 37.
Ware bare dangane da sunayen yanka.
- A.Danlami
- B.Danladi
- C.Balarabe
- D.Audu
Show answer
Answer: D. Audu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 38.
(Again similar passage) Ware bare.
- A.Manoma
- B.Makiyaya
- C.Madora
- D.Maharba
Show answer
Answer: D. Maharba
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 39.
Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta 32 da ta 33.
- A.Katifa
- B.Korama
- C.Takarda
- D.Littafi
Show answer
Answer: D. Littafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
