JAMB 2018

2018 JAMB Hausa Past Questions

The 2018 JAMB Hausa past questions with answers: 40 objective questions from the 2018 paper in the DeeepSolve question bank, each with its answer behind "Show answer". Try each question before you check, then practise the paper as a timed JAMB-style CBT.

Past questions © the examination body (JAMB/WAEC/NECO). DeeepSolve is not affiliated with them. Rights holders: see /copyright.

Questions

  1. 1.

    Ware bare daga wadannan

    1. A.Ayari-ayari
    2. B.Launi-launi
    3. C.Garke-garke
    4. D.Kungiya-Rungiya
    Show answer

    Answer: B. Launi-launi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  2. 2.

    COMPREHENSION AUNA FAHIMTA Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu Layin jirgi ya ratsa wad'annan garuruwa in ban da

    1. A.Jebba
    2. B.Ilorin
    3. C.Mokwa
    4. D.Paiko
    Show answer

    Answer: D. Paiko

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  3. 3.

    Insha'in da ake neman ka bayyana ra'ayinka shi ne.

    1. A.jawabi
    2. B.bayani
    3. C.muhawara
    4. D.labari
    Show answer

    Answer: C. muhawara

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  4. 4.

    A tsarin rubutun insha'i, "Ginshiki" ya kunshi

    1. A.gundarin labari
    2. B.shimfidar bayani
    3. C.kalmomin jawo hankali
    4. D.kammala bayani
    Show answer

    Answer: A. gundarin labari

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  5. 5.

    Jam'in Hula-huluna Aska -

    1. A.asake
    2. B.askoki
    3. C.aska
    4. D.asaku
    Show answer

    Answer: A. asake

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  6. 6.

    Newspaper vendors Za a iya fassara wannan da masu

    1. A.buga jarida
    2. B.rubuta jaridu
    3. C.sayar da jaridu
    4. D.neman labarai
    Show answer

    Answer: C. sayar da jaridu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  7. 7.

    Kalmar da aka ja wa layi ......... ce

    1. A.aikatau
    2. B.bayanau
    3. C.suna
    4. D.sifa
    Show answer

    Answer: A. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  8. 8.

    "Audu ya hau keke sabo jiya." Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?

    1. A.Biyar
    2. B.Uku
    3. C.Hudu
    4. D.Biyu
    Show answer

    Answer: D. Biyu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  9. 9.

    Duk wad'annan dabbobin sun iya ruwa in banda

    1. A.jakuna
    2. B.shanu
    3. C.agwagi
    4. D.dawaki
    Show answer

    Answer: B. shanu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  10. 10.

    COMPREHENSION AUNA FAHIMTA Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu A sashen 'yan tireda ake samun

    1. A.jagira
    2. B.lemu
    3. C.gwanda
    4. D.Karaya
    Show answer

    Answer: A. jagira

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  11. 11.

    Wanne ne ya kebanta ga rubutun wasika?

    1. A.Adireshi
    2. B.Amfani da wakafi.
    3. C.Amfani da alamar tsayawa
    4. D.Jera tunani
    Show answer

    Answer: A. Adireshi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  12. 12.

    Wakilin suna na d'aya kuma jam'i shi ne

    1. A.mu
    2. B.ni
    3. C.kai
    4. D.ku
    Show answer

    Answer: A. mu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  13. 13.

    COMPREHENSION AUNA FAHIMTA Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu Ana samun Rawara a sashen

    1. A.'yan gwangwan
    2. B.kayan gwari
    3. C.kayan abinci
    4. D.'yan kifi
    Show answer

    Answer: D. 'yan kifi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  14. 14.

    Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da

    1. A.tashi
    2. B.d'azu
    3. C.kwanta
    4. D.tafi
    Show answer

    Answer: B. d'azu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  15. 15.

    Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?

    1. A.Malam ya tafi
    2. B.Akuya ta mutu
    3. C.Binta ta haihu
    4. D.Kande doguwa ce
    Show answer

    Answer: D. Kande doguwa ce

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  16. 16.

    FASSARA First aid box

    1. A.Agajin akwatin farko
    2. B.Akwatin farkon agaji.
    3. C.Akwatin taimako
    4. D.Akwatin agajin gaggawa.
    Show answer

    Answer: D. Akwatin agajin gaggawa.

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  17. 17.

    "Wata akuya baka ta haifi tagwaye". Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce

    1. A.baka
    2. B.tagwaye
    3. C.haifi
    4. D.akuya
    Show answer

    Answer: C. haifi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  18. 18.

    PASSAGE 2: Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau, Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su b; gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala d 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne marar kirki?

    1. A.Jikan Dara
    2. B.Bala
    3. C.Dantata
    4. D.'Dan'umma
    Show answer

    Answer: A. Jikan Dara

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  19. 19.

    Jimla mai goyo daidai take da

    1. A.nufatau
    2. B.korau
    3. C.sassauka
    4. D.hard'ad'd'iya
    Show answer

    Answer: D. hard'ad'd'iya

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  20. 20.

    INSHA'I A Gabatarwar rubutu ana bukatar

    1. A.adireshi
    2. B.shimfida.
    3. C.bayani dalla-dalla
    4. D.dunkulallen bayani
    Show answer

    Answer: B. shimfida.

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  21. 21.

    "Damfara ajalin mai ita" Wane irin insha'i ake bukata a nan?

    1. A.Musu
    2. B.Labari
    3. C.Siffantawa
    4. D.Muhaivara
    Show answer

    Answer: B. Labari

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  22. 22.

    "Tashi ka tafi". Wannan jimla ....... ce.

    1. A.Korau
    2. B.umurtau
    3. C.bayanau
    4. D.Rarfafau
    Show answer

    Answer: B. umurtau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  23. 23.

    NAHAWU 'Wani yaro baki ya fadi a rigingine. Bayanau a wannan jimla shi ne

    1. A.a rigingine
    2. B.wani
    3. C.baki
    4. D.ya fad'i
    Show answer

    Answer: A. a rigingine

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  24. 24.

    Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo

    1. A.Ita
    2. B.Shi
    3. C.Kai
    4. D.Ke
    Show answer

    Answer: C. Kai

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  25. 25.

    Fito da suna gagara-kirga

    1. A.Ayari
    2. B.Yashi
    3. C.Wando
    4. D.Garke
    Show answer

    Answer: B. Yashi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  26. 26.

    Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da

    1. A.gobe
    2. B.dama
    3. C.gefe
    4. D.gida.
    Show answer

    Answer: D. gida.

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  27. 27.

    COMPREHENSION AUNA FAHIMTA Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu Kasuwar Gwari ta yi makwabtaka da .......... a bangaren kudu.

    1. A.garin Paiko
    2. B.garin Bosso
    3. C.kamfanin Janhol
    4. D.garin Kuta
    Show answer

    Answer: C. kamfanin Janhol

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  28. 28.

    Ana amfani da d'afin-uka wajen jam'in

    1. A.gona
    2. B.kujera
    3. C.rafi
    4. D.makaranta
    Show answer

    Answer: C. rafi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  29. 29.

    "Tafi ka d'auko ruwa a rijiya" Wannan misali ne na jimla

    1. A.korau
    2. B.Karfafau
    3. C.bayanau
    4. D.umurtau
    Show answer

    Answer: D. umurtau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  30. 30.

    'Fati ta dafa abinci'. Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.

    1. A.suna
    2. B.sifa
    3. C.aikatau
    4. D.bayanau
    Show answer

    Answer: C. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  31. 31.

    Human Rights Watch Fassarar wannan ita ce Kungiyar kula da 'Dan' Adam.

    1. A.tarbiyyar
    2. B.hakkin
    3. C.lokacin
    4. D.tanhin
    Show answer

    Answer: B. hakkin

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  32. 32.

    Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?

    1. A.'Dan'umma
    2. B.Tanko
    3. C.Dantata
    4. D.Bala
    Show answer

    Answer: D. Bala

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  33. 33.

    Wannan jimlar

    1. A.Karfafau
    2. B.tambayau
    3. C.Korewa
    4. D.bayani
    Show answer

    Answer: C. Korewa

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  34. 34.

    School billboard. Allon

    1. A.rubutun yaran makaranta.
    2. B.sanarwar makaranta
    3. C.rubutun makaranta.
    4. D.nuna makaranta
    Show answer

    Answer: B. sanarwar makaranta

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  35. 35.

    Za a iya fassara wannan da: Ya ........ sabon littafi

    1. A.sayo
    2. B.bayar da
    3. C.kyautar da
    4. D.aro
    Show answer

    Answer: A. sayo

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  36. 36.

    COMPREHENSION AUNA FAHIMTA Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu Duk wad'annan kayan gwari ne in ban da

    1. A.Lemu
    2. B.kankana
    3. C.ayaba
    4. D.Karfasa
    Show answer

    Answer: D. Karfasa

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  37. 37.

    Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan

    1. A.adadi
    2. B.bayanau
    3. C.aikatau
    4. D.suna.
    Show answer

    Answer: D. suna.

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  38. 38.

    "Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.

    1. A.Shehu
    2. B.Fari
    3. C.Harbi
    4. D.ya
    Show answer

    Answer: B. Fari

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  39. 39.

    PASSAGE 2: Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau, Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su b; gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jamaʼa kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala d 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Burgami da gafaka da zabira sun tsira daga ambaliya saboda.

    1. A.suna rataye a sama.
    2. B.Kafi mai kyau
    3. C.iya ruwansu
    4. D.nauyinsu
    Show answer

    Answer: A. suna rataye a sama.

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  40. 40.

    Ruwa ya yi awon gaba da wad'annan in ban da

    1. A.Asabari
    2. B.Randuna
    3. C.Gadaje
    4. D.Akwatuna
    Show answer

    Answer: C. Gadaje

    Get a step-by-step AI explanation in the app

Frequently asked questions