2017 JAMB Hausa Past Questions
The 2017 JAMB Hausa past questions with answers: 39 objective questions from the 2017 paper in the DeeepSolve question bank, each with its answer behind "Show answer". Try each question before you check, then practise the paper as a timed JAMB-style CBT.
Past questions © the examination body (JAMB/WAEC/NECO). DeeepSolve is not affiliated with them. Rights holders: see /copyright.
Questions
- 1.
Mutane sun tafi da Bello". Kalmar da aka ja wa layi na iya d'aukar
- A.mu
- B.kai
- C.shi
- D.ku
Show answer
Answer: B. kai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 2.
Kalmar da aka ja wa layi ......... ce
- A.sifa
- B.aikatau
- C.bayanau
- D.suna
Show answer
Answer: D. suna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 3.
Fito da suna gagara-kirga
- A.Ayari
- B.Wando
- C.Garke
- D.Yashi
Show answer
Answer: D. Yashi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 4.
Wanne ne ya kebanta ga rubutun wasika?
- A.Amfani da wakafi.
- B.Adireshi
- C.Jera tunani
- D.Amfani da alamar tsayawa
Show answer
Answer: B. Adireshi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 5.
'Fati ta dafa abinci'. Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.
- A.aikatau
- B.sifa
- C.bayanau
- D.suna
Show answer
Answer: A. aikatau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 6.
"Audu ya hau keke sabo jiya." Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?
- A.Biyar
- B.Hudu
- C.Biyu
- D.Uku
Show answer
Answer: C. Biyu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 7.
Ware bare daga wadannan
- A.Kungiya-Rungiya
- B.Launi-launi
- C.Garke-garke
- D.Ayari-ayar
Show answer
Answer: B. Launi-launi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 8.
Ana amfani da d'afin-uka wajen jam'in A rafi B makaranta C kujera D gona
- A.rafi
- B.makaranta
- C.kujera
- D.gona
Show answer
Answer: A. rafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 9.
Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan
- A.suna
- B.sifa
- C.aikata
- D.dirka
Show answer
Answer: C. aikata
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 10.
INSHA'I A Gabatarwar rubutu ana bukatar
- A.dunkulallen bayani
- B.adireshi
- C.shimfida.
- D.bayani dalla-dalla
Show answer
Answer: C. shimfida.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 11.
Insha'in da ake neman ka bayyana ra'ayinka shi ne
- A.jawabi
- B.muhawara
- C.bayani
- D.labari
Show answer
Answer: B. muhawara
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 12.
"Wata akuya baka ta haifi tagwaye". Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
- A.tagwaye
- B.akuya
- C.baka
- D.haifi
Show answer
Answer: D. haifi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 13.
Wakilin suna na d'aya kuma jam'i shi ne
- A.mu
- B.ni
- C.ku
- D.kai
Show answer
Answer: A. mu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 14.
Ware bare.
- A.A Dogo
- B.Ja
- C.Fari
- D.Baki
Show answer
Answer: A. A Dogo
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 15.
Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da
- A.gida
- B.gobe
- C.dama
- D.gefe
Show answer
Answer: A. gida
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 16.
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Hukumar makaranta za ta dauki da ....... na yara.
- A.suna, rana
- B.shekara, suna
- C.shekara, unguwa
- D.unguwa, gari
Show answer
Answer: B. shekara, suna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 17.
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Burgami da gafaka da zabira sun tsira daga ambaliya saboda.
- A.Kafi mai kyau
- B.nauyinsu
- C.suna rataye a sama.
- D.iya ruwansu
Show answer
Answer: C. suna rataye a sama.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 18.
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Rana ba ta karya'. Wannan na nufin
- A.gaskiya
- B.adalci
- C.karya
- D.ha'inci
Show answer
Answer: A. gaskiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 19.
Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo
- A.Shi
- B.Kai
- C.Ke
- D.Ita
Show answer
Answer: B. Kai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 20.
Wannan jimlar
- A.Korewa
- B.bayani
- C.tambayau
- D.Karfafau
Show answer
Answer: B. bayani
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 21.
"Tashi ka tafi". Wannan jimla ....... ce.
- A.Korau
- B.umurtau
- C.bayanau
- D.Rarfafau
Show answer
Answer: B. umurtau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 22.
Jam'in Hula-huluna Aska -
- A.askoki
- B.asaku
- C.asake
- D.aska
Show answer
Answer: A. askoki
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 23.
"Ni da kai da su duk dogaye ne.' Wakilin suna nawa ne a wannan jimla?
- A.Biyar
- B.Uku
- C.Hudu
- D.Biyu
Show answer
Answer: B. Uku
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 24.
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Wane 'take' ya cancanta da wannan labari?
- A.Hasken ilmi
- B.Ilmin yara
- C.Sabuwar makaranta.
- D.Rana ba ta karya.
Show answer
Answer: C. Sabuwar makaranta.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 25.
A tsarin rubutun insha'i, "Ginshiki" ya kunshi
- A.shimfidar bayani
- B.kalmomin jawo hankali
- C.kammala bayani
- D.gundarin labari
Show answer
Answer: D. gundarin labari
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 26.
Jimla mai goyo daidai take da
- A.sassauka
- B.hard'ad'd'iya
- C.korau
- D.nufatau
Show answer
Answer: B. hard'ad'd'iya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 27.
Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan
- A.aikatau
- B.bayanau
- C.suna
- D.adadi
Show answer
Answer: C. suna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 28.
"Damfara ajalin mai ita" Wane irin insha'i ake bukata a nan?
- A.Musu
- B.Siffantawa
- C.Labari
- D.Muhaivara
Show answer
Answer: C. Labari
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 29.
Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
- A.Binta ta haihu
- B.Akuya ta mutu
- C.Malam ya tafi
- D.Kande doguwa ce
Show answer
Answer: D. Kande doguwa ce
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 30.
"Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.
- A.Shehu
- B.Fari
- C.Ya
- D.Harbi
Show answer
Answer: B. Fari
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 31.
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jamaʼa. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Danʼ umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne jama'a ke yi wa jaje saboda kirkinsa?
- A.Tanko
- B.Dantata
- C.'Dan'umma
- D.Bala
Show answer
Answer: A. Tanko
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 32.
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Wane ne marar kirki?
- A.Bala
- B.Dantata
- C.Jikan Dara
- D.'Dan'umma
Show answer
Answer: C. Jikan Dara
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 33.
Ware sunan da ba gama-gari ba.
- A.Mutum
- B.Kwaro
- C.Dabba
- D.Kungiya
Show answer
Answer: D. Kungiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 34.
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Duk wad'annan dabbobin sun iya ruwa in banda
- A.agwagi
- B.dawaki
- C.shanu
- D.jakuna
Show answer
Answer: D. jakuna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 35.
"Tafi ka d'auko ruwa a rijiya" Wannan misali ne na jimla
- A.umurtau
- B.bayanau
- C.Karfafau
- D.korau
Show answer
Answer: A. umurtau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 36.
Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da
- A.tafi
- B.d'azu
- C.tashi
- D.kwanta
Show answer
Answer: B. d'azu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 37.
Ambaliyar ruwan ke da wuya, sai ta yi awon gaba da wasu gadaje da katifu da akwatuna har ma da asabari. Amma ban da burgami da gafaka da zabirar Tanko, saboda suna rataye a sama. Sai kuma turmi da randunan matarsa su ma kuwa nauyinsu ne ya hana ruwa ya yi awon gaba da su. Haka kuma dawarsa da geronsa na kulle ne a rumbu, wannan shi ne dalilin da ya hana ruwa awon gaba da su. Har ila yau Tanko ya kuma tsira da dawaki da shanu da tumaki da agwagi saboda sun iya ruwa, baka zalika ya tsira da darninsa domin ya yi masa kafi mai kyau. Amma makwabcinsa Jikan Dara ya yi hasara matuka, saboda ruwa ya yi awon gaba da jakunansa kakaf, domin su ba gwanayen iya ruwa ba ne. Yanzu haka idan ka je Zuguru, za ka tarar da jama'a kungiya-kungiya suna tururuwa zuwa gidan Tanko don yi masa jaje, saboda kirkinsa da taimakon da yake yi wa jama'a. Amma makwabcinsa Jikan Dara sai tir jama'a ke yi masa, musamman Bala da 'Dan' umma da 'Dantata domin su tsararrakinsa ne, sun kuma fi kowa sanin rashin kirkinsa. Ruwa ya yi awon gaba da wad'annan in ban da
- A.Gadaje
- B.Asabari
- C.Randuna
- D.Akwatuna
Show answer
Answer: C. Randuna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 38.
Labari ya watsu a cikin gari na maganar bude sabuwar makaranta a cikin wannan gari namu wato 'Farar Kasa', wanda ya sa masu sha'awa yaransu su ci gajiyarsa suka rika yin murna. Har ma wadansu daga cikin iyaye kamar cu jawo da mai Unguwa ya ce za a zo daga wajen hukumar makaranta, domin a dauki sunayen yara da kuma shekarunsu. Domin su fara yin wannan karatu a ranar da za a ajiye don fara zangon karatu na farko. "Rana ba ta karya, sai dai uwar 'ya ta ji kunya", in ji masu iya magana. Don haka, da wannan labari ya kai kunnuwan mai lege, ai sa da zazzabi ya kama shi saboda kyamar abin, ga shi kuma yana da yaro da ya kai daidai a rubuta shi a cikin wannan tsarin. Wa ya bayyana ranar daukar dalibai?
- A.Hukumar makaranta
- B.Iyayen yara
- C.Mai lege
- D.Mai unguwa
Show answer
Answer: D. Mai unguwa
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 39.
NAHAWU 'Wani yaro baki ya fadi a rigingine. Bayanau a wannan jimla shi ne
- A.a rigingine
- B.baki
- C.wani
- D.ya fad'i
Show answer
Answer: A. a rigingine
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
