2024 JAMB Hausa Past Questions
The 2024 JAMB Hausa past questions with answers: 38 objective questions from the 2024 paper in the DeeepSolve question bank, each with its answer behind "Show answer". Try each question before you check, then practise the paper as a timed JAMB-style CBT.
Past questions © the examination body (JAMB/WAEC/NECO). DeeepSolve is not affiliated with them. Rights holders: see /copyright.
Questions
- 1.
Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannan jimla
- A.sarkakkiya
- B.nufatau
- C.sassauka
- D.korau
Show answer
Answer: A. sarkakkiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 2.
Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
- A.Jamila ta iya tuwo.
- B.Keken Gambo kore ne.
- C.Akuyar Bello ta mutu.
- D.Audu ya ci nama
Show answer
Answer: C. Akuyar Bello ta mutu.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 3.
Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Duk wadannan sunayen lokaci ne in ban da
- A.Ciwake
- B.Dandare
- C.Magawata
- D.Altine
Show answer
Answer: A. Ciwake
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 4.
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
- A.Malam
- B.Mota
- C.Shud'iya
- D.Jiya
Show answer
Answer: C. Shud'iya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 5.
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai di kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya saa yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora Damukowa ya fito daga
- A.Akope
- B.Gwada
- C.Badum
- D.Gunu
Show answer
Answer: D. Gunu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 6.
Gano jimla korau a wad'annan.
- A.Ya zo jiya
- B.Ta yi zugum
- C.Ta iya kitso
- D.Kar ka zo gobe
Show answer
Answer: D. Kar ka zo gobe
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 7.
Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye. Yaron da aka haifa lokacin ruwan sama shi ne
- A.Magawata
- B.Ciwake
- C.Dandare
- D.Damina
Show answer
Answer: D. Damina
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 8.
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
- A.Rigar da ta kone baka ce.
- B.Koriyar mota ta fi
- C.Nan-nan ya kasa kai damin dawa
- D.Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
Show answer
Answer: C. Nan-nan ya kasa kai damin dawa
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 9.
Fassara wadannan: They bought a new umbrella. Sun..........................lema.
- A.bata
- B.kawo
- C.sayo
- D.yaga
Show answer
Answer: C. sayo
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 10.
"Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
- A.awakai
- B.da
- C.gida
- D.fita
Show answer
Answer: D. fita
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 11.
Gano kalmar bayanau.
- A.ci
- B.Karkashi
- C.yi
- D.shaka
Show answer
Answer: B. Karkashi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 12.
Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Ana kiran yarinya da suna Subdu idan an haife ta ranar
- A.Asabar
- B.Alhamis
- C.Litinin
- D.Laraba
Show answer
Answer: A. Asabar
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 13.
'Baba na cin abinci yanzu.' Kalmar suna a wannan jimla ita ce
- A.Baba
- B.cin
- C.abinci
- D.na
Show answer
Answer: A. Baba
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 14.
Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
- A.jam'i
- B.sifa
- C.aikatau
- D.adadi
Show answer
Answer: C. aikatau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 15.
Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar........... ce
- A.Karfafawa
- B.bayani
- C.tambayau
- D.korewa
Show answer
Answer: C. tambayau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 16.
Ware bare dangane da sunayen yanka.
- A.Danlami
- B.Balarabe
- C.Audu
- D.Danladi
Show answer
Answer: C. Audu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 17.
Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta 32 da ta 33.
- A.Katifa
- B.Takarda
- C.Korama
- D.Littafi
Show answer
Answer: D. Littafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 18.
Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
- A.kai
- B.ku
- C.ita
- D.ke
Show answer
Answer: D. ke
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 19.
Kande ita ce wadda aka haifa bayan
- A.mata
- B.mutuwar uwarta
- C.D mutuwar ubanta
- D.maza
Show answer
Answer: A. mata
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 20.
Jam'in Boyayye - Boyayyu Korarre
- A.Korarruwa
- B.Korarriya
- C.Korarra
- D.Korarru
Show answer
Answer: D. Korarru
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 21.
Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
- A.su
- B.ita
- C.ku
- D.mu
Show answer
Answer: A. su
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 22.
Wanne ne ba sunan yanka ba?
- A.Gambo
- B.Abuja
- C.Audu
- D.Najeriya
Show answer
Answer: A. Gambo
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 23.
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Ware bare.
- A.Makiyaya
- B.Maharba
- C.Manoma
- D.Madora
Show answer
Answer: D. Madora
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 24.
Duk wad'annan sunan gagara-kirga ne in ban da.
- A.toka
- B.ruwa
- C.itace
- D.suma
Show answer
Answer: C. itace
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 25.
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai d: kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora. Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban daDamukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai d: kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora. Duk wadannan halayen Damukowa ne in ban da
- A.kinibibi
- B.barna
- C.keta
- D.gulma
Show answer
Answer: B. barna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 26.
'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
- A.shi
- B.da
- C.aka
- D.yau
Show answer
Answer: A. shi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 27.
'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
- A.A. fadi
- B.A. ya fadi
- C.B. a rigingine
- D.C. audu
Show answer
Answer: C. B. a rigingine
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 28.
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai da kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Damukowa yana kiwon wadannan dabbobi in ban da.
- A.jakai
- B.rakuma
- C.macizai
- D.kaji
Show answer
Answer: C. macizai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 29.
Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Lantana ita ce aka haifa ranar
- A.Juma'a
- B.Laraba
- C.Alhamis
- D.Litinin
Show answer
Answer: A. Juma'a
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 30.
Fassara wadannan: I am thirsty.
- A.Ina jin barci
- B.Ina jin jiri
- C.Ina jin gajiya
- D.Ina jin yunwa
Show answer
Answer: C. Ina jin gajiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 31.
Fassara wadannan: Where is the bag?
- A.Ina jakar?
- B.Ina ludayin?
- C.Ina akushin?
- D.Ina kwanon?
Show answer
Answer: A. Ina jakar?
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 32.
Fassara wadannan: Headmaster.
- A.Shugaban aji.
- B.Shugaban 'yan mata.
- C.Shugaban d'alibai.
- D.Shugaban makaranta
Show answer
Answer: D. Shugaban makaranta
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 33.
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakuma da tumakai da kaji har da shanu. Asali garin Damukowa shi ne Gunu wanda idan za a je garin sai an keta dazuzzuka da rafuka, kuma ana cin karo da dabbobin daji kamar birai di kuraye da macizai da giwaye amma babu damisa da zaki. Idan damina ta sauka Mai unguwar Gunu kan umurci jama'a da su d'aure dabbobinsu don kar su yi barnar amfanin gonarsu kamar masara da dawa da gyada da wake amma ban da auduga domin ba sa noma ta. Nan ne fa Damukowa kan nuna halayensa na rashin ga umurnin Mai unguwa na kin daure dabbobinsa. Idan dabbobinsa sun yi barna a gonakin mutane yakan bijire wa dogaran da suka zo kama shi har ya sa a yi musu duka du keta musu tufafi, har ma da ji musu ciwo. Garin Gunu na makwabtaka da Shakwatu da Gwada da Badum da Akope. Cikin mutanen wadannan garuruwa akwai maharba da masunta da makiyaya da manoma amma babu madora.Wane abu ne mutanen garin Gunu ba su nomawa?
- A.Dawa
- B.Gyada
- C.Auduga
- D.Masara
Show answer
Answer: C. Auduga
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 34.
'Wani saurayi fari yana shara. Aikatau a wannan jimla ita ce
- A.fari
- B.saurayi
- C.shara
- D.yana
Show answer
Answer: C. shara
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 35.
Wakili ya auri wata farar yarinya." Kalmar da aka ja wa lay.............
- A.sifa
- B.aikatau
- C.bayanau
- D.suna
Show answer
Answer: C. bayanau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 36.
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?
- A.Biyu
- B.Biyar
- C.Hudu
- D.Uku
Show answer
Answer: D. Uku
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 37.
Ana amfani da d'afin - una wajen jam'in duk wadannam in ban da
- A.rafi
- B.hula
- C.rumfa
- D.riga
Show answer
Answer: A. rafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 38.
Fassara wadannan: Students' Union.
- A.Kungiyar direbobi
- B.Kungiyar dalibai
- C.Kungiyar malamai
- D.Kungiyar ma'aikata
Show answer
Answer: B. Kungiyar dalibai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
