JAMB 2023

2023 JAMB Hausa Past Questions

The 2023 JAMB Hausa past questions with answers: 39 objective questions from the 2023 paper in the DeeepSolve question bank, each with its answer behind "Show answer". Try each question before you check, then practise the paper as a timed JAMB-style CBT.

Past questions © the examination body (JAMB/WAEC/NECO). DeeepSolve is not affiliated with them. Rights holders: see /copyright.

Questions

  1. 1.

    Kalmar da aka ja wa layi ......... ce

    1. A.sifa
    2. B.suna
    3. C.aikatau
    4. D.bayanau
    Show answer

    Answer: C. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  2. 2.

    "Shehu ya harbi zomo fari" Fito da sifa daga wannan jimlar.

    1. A.ya
    2. B.Harbi
    3. C.Shehu
    4. D.Fari
    Show answer

    Answer: D. Fari

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  3. 3.

    Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?

    1. A.Uku
    2. B.Hudu
    3. C.Biyu
    4. D.Biyar
    Show answer

    Answer: A. Uku

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  4. 4.

    Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.

    1. A.su
    2. B.mu
    3. C.ita
    4. D.ku
    Show answer

    Answer: A. su

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  5. 5.

    Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?

    1. A.Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
    2. B.Nan-nan ya kasa kai damin dawa
    3. C.Koriyar mota ta fi.
    4. D.Rigar da ta kone baka ce.
    Show answer

    Answer: B. Nan-nan ya kasa kai damin dawa

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  6. 6.

    Kwatancen kamannin abubuwa ko motsinsu shi ne asalin kalmomi a harshe in ji ra'in'

    1. A.Ding-Dong
    2. B.Bow-Wow
    3. C.Ajiyar Allah
    4. D.Hasumayar Babila
    Show answer

    Answer: A. Ding-Dong

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  7. 7.

    Gano jimla korau a wad'annan.

    1. A.Kar ka zo gobe
    2. B.Ya zo jiya C
    3. C.Ta iya kitso
    4. D.Ta yi zugu
    Show answer

    Answer: A. Kar ka zo gobe

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  8. 8.

    Fito da suna gagara-kirga

    1. A.Wando
    2. B.Garke
    3. C.Yashi
    4. D.Ayari
    Show answer

    Answer: C. Yashi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  9. 9.

    "Audu ya hau keke sabo jiya." Kalmomin suna nawa ne a cikin wannan jimla?

    1. A.Biyu
    2. B.Uku
    3. C.Hudu
    4. D.Biyar
    Show answer

    Answer: A. Biyu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  10. 10.

    Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce

    1. A.ita
    2. B.ke
    3. C.kai
    4. D.ku
    Show answer

    Answer: B. ke

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  11. 11.

    "Tafi ka d'auko ruwa a rijiya" Wannan misali ne na jimla

    1. A.bayanau
    2. B.umurtau
    3. C.korau
    4. D.Karfafau
    Show answer

    Answer: B. umurtau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  12. 12.

    Babban aikin da bayanau ke yi a cikin jimla shi ne karin bayani a kan

    1. A.sifa
    2. B.aikatau
    3. C.dirka
    4. D.suna
    Show answer

    Answer: B. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  13. 13.

    'Fati ta dafa abinci'. Kalmar 'dafa' a wannan jimla ......... ce.

    1. A.aikatau
    2. B.bayanau
    3. C.suna
    4. D.sifa
    Show answer

    Answer: A. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  14. 14.

    Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?

    1. A.Malam ya tafi
    2. B.Binta ta haihu
    3. C.Kande doguwa ce
    4. D.Akuya ta mutu
    Show answer

    Answer: C. Kande doguwa ce

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  15. 15.

    Fito da wakilin suna na biyu, namiji, tilo

    1. A.ni
    2. B.ke
    3. C.kai
    4. D.ita
    Show answer

    Answer: C. kai

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  16. 16.

    Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan

    1. A.adadi
    2. B.sifa
    3. C.jam'i
    4. D.aikatau
    Show answer

    Answer: D. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  17. 17.

    Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Duk wad'annan kayan gwari ne in ban da

    1. A.kankana
    2. B.Lemu
    3. C.Karfasa
    4. D.ayaba
    Show answer

    Answer: C. Karfasa

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  18. 18.

    Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Kasuwar Gwari ta yi makwabtaka da .......... a bangaren kudu.

    1. A.garin Bosso
    2. B.garin Kuta
    3. C.garin Paiko
    4. D.kamfanin Janhol
    Show answer

    Answer: D. kamfanin Janhol

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  19. 19.

    Ware sunan da ba gama-gari ba.

    1. A.Dabba
    2. B.Kwaro
    3. C.Kungiya
    4. D.Mutum
    Show answer

    Answer: C. Kungiya

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  20. 20.

    Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Ana samun Rawara a sashen

    1. A.kayan abinci
    2. B.'yan kifi
    3. C.'yan gwangwan
    4. D.kayan gwari
    Show answer

    Answer: B. 'yan kifi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  21. 21.

    Jimla mai goyo daidai take da

    1. A.korau
    2. B.nufatau
    3. C.sassauka
    4. D.hard'ad'd'iya
    Show answer

    Answer: D. hard'ad'd'iya

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  22. 22.

    Sifa' a nahawu na nufin kalmar da ke karin bayani a kan

    1. A.bayanau
    2. B.suna.
    3. C.suna
    4. D.adadi B. aikatau
    Show answer

    Answer: D. adadi B. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  23. 23.

    'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne

    1. A.fadi
    2. B.Audu
    3. C.ya fadi
    4. D.a rigingine
    Show answer

    Answer: D. a rigingine

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  24. 24.

    Duk wadannan kalmomin bayanau ne in ban da

    1. A.dama
    2. B.gefe
    3. C.gobe
    4. D.gida
    Show answer

    Answer: D. gida

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  25. 25.

    Wakili ya auri wata farar yarinya." Kalmar da aka ja wa layi ........... ce.

    1. A.bayanau
    2. B.aikatau
    3. C.suna
    4. D.sifa
    Show answer

    Answer: B. aikatau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  26. 26.

    Instruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. A sashen 'yan tireda ake samun

    1. A.Karaya
    2. B.lemu
    3. C.gwanda
    4. D.jagira
    Show answer

    Answer: D. jagira

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  27. 27.

    Wace jimla ce ke dauke da bayanau?

    1. A.Audu ya ci nama.
    2. B.Akuyar Bello ta mutu.
    3. C.Keken Gambo kore ne
    4. D.Jamila ta iya tuwo.
    Show answer

    Answer: B. Akuyar Bello ta mutu.

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  28. 28.

    Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korarre -

    1. A.Korarruwa
    2. B.Korarru
    3. C.Korarriya
    4. D.Korarra
    Show answer

    Answer: B. Korarru

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  29. 29.

    Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta

    1. A.Littafi
    2. B.Katifa
    3. C.Korama
    4. D.Takarda
    Show answer

    Answer: A. Littafi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  30. 30.

    Mutane sun tafi da Bello". Kalmar da aka ja wa layi na iya d'aukar A kai B shi C mu D ku

    1. A.kai
    2. B.shi
    3. C.mu
    4. D.ku
    Show answer

    Answer: C. mu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  31. 31.

    AUNA FAHIMTAInstruction: Karanta wadannan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su. Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take makwabtaka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida. Kasuwar na da sassa daban-dabam da suka had'a da; sashen 'yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da 'yan gwangwan da sauransu. Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi da Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a Bangaren kudu ta yi makwabtaka da kamfanin Janhol. Idan mutum na bukatar lemu ko kankana ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi sashen kayan gwari. A sashen 'yan tireda kuwa, nan ake samun kayan kwalliya irin su;man shafawa da man gasbi da gazal da jagira da hoda da turare da sauransu. Amma a sashen 'yan kifi nan ake samun ire-iren kifaye daban-dabam irin su; karaya da tarwada da giwa da karfasa da kawara da sauransu, d'anyu da busassu da bandarsu. Layin jirgi ya ratsa wad'annan garuruwa in ban da

    1. A.Paiko
    2. B.Mokwa
    3. C.Jebba
    4. D.Ilorin
    Show answer

    Answer: A. Paiko

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  32. 32.

    Ware bare daga wadannan

    1. A.Launi-launi
    2. B.Ayari-ayari
    3. C.Kungiya-Rungiya
    4. D.Garke-garke
    Show answer

    Answer: A. Launi-launi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  33. 33.

    Ware bare dangane da sunayen yanka.

    1. A.Danlami
    2. B.Balarabe
    3. C.Audu
    4. D.Danladi
    Show answer

    Answer: C. Audu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  34. 34.

    'Ni da kai da su duk dogaye ne.' Wakilin suna nawa ne a wannan jimla?

    1. A.Biyu
    2. B.Uku
    3. C.Biyar
    4. D.Hudu
    Show answer

    Answer: B. Uku

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  35. 35.

    'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne

    1. A.da
    2. B.yau
    3. C.shi
    4. D.aka
    Show answer

    Answer: C. shi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  36. 36.

    Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar ............ ce

    1. A.korewa
    2. B.bayani
    3. C.tambayau
    4. D.Karfafawa
    Show answer

    Answer: C. tambayau

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  37. 37.

    'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.

    1. A.Shud'iya
    2. B.Jiya
    3. C.Mota
    4. D.Malam
    Show answer

    Answer: A. Shud'iya

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  38. 38.

    Duk wad'annan misalam kalmomi umurtau ne in ban da

    1. A.kwanta
    2. B.tashi
    3. C.C. tafi
    4. D.d'azu
    Show answer

    Answer: D. d'azu

    Get a step-by-step AI explanation in the app

  39. 39.

    "Wata akuya baka ta haifi tagwaye". Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce

    1. A.tagwaye
    2. B.akuya
    3. C.haifi
    4. D.baka
    Show answer

    Answer: C. haifi

    Get a step-by-step AI explanation in the app

Frequently asked questions