2021 JAMB Hausa Past Questions
The 2021 JAMB Hausa past questions with answers: 39 objective questions from the 2021 paper in the DeeepSolve question bank, each with its answer behind "Show answer". Try each question before you check, then practise the paper as a timed JAMB-style CBT.
Past questions © the examination body (JAMB/WAEC/NECO). DeeepSolve is not affiliated with them. Rights holders: see /copyright.
Questions
- 1.
AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye. Yaron da aka haifi lokacin ruwan sama shi ne
- A.Asabar
- B.Laraba
- C.Litinin
- D.Alhamis
Show answer
Answer: D. Alhamis
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 2.
Wata yarinya siririya ta zo.' Fito da kalmar sifa a wannan jimlar.
- A.Yarinya
- B.Ta
- C.Siriya
- D.Wata
Show answer
Answer: C. Siriya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 3.
"Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannnan jimla ita ce
- A.fita
- B.da
- C.gida
- D.awakai
Show answer
Answer: A. fita
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 4.
HARSHE: NAHAWU Lokaci Na Yanzu II shi ne mai manunin lokaci
- A.-na
- B.za
- C.-ke
- D.-kan
Show answer
Answer: C. -ke
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 5.
He bought a new book. Za a iya fassara wannnan da: Ya....... sabon littafi
- A.aro
- B.bayar da
- C.sayo
- D.kyautar da
Show answer
Answer: C. sayo
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 6.
Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimla......... ce
- A.tambayau
- B.Karfafawa
- C.bayani
- D.korewa
Show answer
Answer: A. tambayau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 7.
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
- A.Huhu-huhu yake sayar da goronsa.
- B.Koriyar mota ta fi.
- C.Rigar da ta kone baka ce.
- D.Nan-nan ya kasa kai damin dawa
Show answer
Answer: D. Nan-nan ya kasa kai damin dawa
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 8.
First aid box
- A.Agajin akwatin farko
- B.Akwatin farkon agaji.
- C.Akwatin taimako
- D.Akwatin agajin gaggawa.
Show answer
Answer: D. Akwatin agajin gaggawa.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 9.
Newspaper vendors Za a iya fassara wannnan da masu
- A.neman labarai
- B.sayar da jaridu
- C.rubuta jaridu
- D.buga jarida
Show answer
Answer: B. sayar da jaridu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 10.
Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce
- A.ita
- B.ku
- C.ke
- D.kai
Show answer
Answer: C. ke
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 11.
Ware bare dangane da sa sunayen yanka.
- A.Danlami
- B.Danladi
- C.Balarabe
- D.Audu
Show answer
Answer: D. Audu
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 12.
Dalidai yake da; daliban na da
- A.kokari
- B.hankali
- C.aiki
- D.fushi
Show answer
Answer: C. aiki
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 13.
Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannnan jimla..........ce.
- A.korau
- B.sassauka
- C.nuftau
- D.sarkakkiya
Show answer
Answer: D. sarkakkiya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 14.
AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Ana kiran yarinya da suna Subdu idan an haife ta ranar
- A.Litinin
- B.Juma'a
- C.Alhamis
- D.Laraba
Show answer
Answer: B. Juma'a
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 15.
Jam'in Boyayye - Boyayyu. Korar re -
- A.Korarra
- B.Korarru
- C.Korarruwa
- D.Korarriya
Show answer
Answer: B. Korarru
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 16.
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga gaban wannnan jimlar.
- A.Shud'iya
- B.Malam
- C.Mota
- D.Jiya
Show answer
Answer: A. Shud'iya
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 17.
AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Duk wadannan sunayen lokaci ne in ban da
- A.Ciwake
- B.Altine
- C.Dandare
- D.Magawata
Show answer
Answer: B. Altine
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 18.
Gano jimla kora wa wad'annan.
- A.Ta yi zugum
- B.Ya zo jiya
- C.Ta iya kitso
- D.Kar ka zo gobe
Show answer
Answer: D. Kar ka zo gobe
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 19.
Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
- A.Audu ya ci nama.
- B.Akuyar Bello ta mutu.
- C.Jamila ta iya tuwo.
- D.Keken Gambo kore ne.
Show answer
Answer: A. Audu ya ci nama.
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 20.
'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannnan jimla shi ne
- A.da
- B.shi
- C.yau
- D.aka
Show answer
Answer: B. shi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 21.
"Zauna, kuma ka yi shiru" Wannnan misali ne na jimla
- A.bayyanau
- B.Korewa
- C.tabbatau
- D.umurtau
Show answer
Answer: D. umurtau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 22.
AUNA FAHIMTA Karantar wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alal misali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi 'Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannnan ranar; kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala,ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lam ko Danlami. Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suney'an Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ga Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko ko Dela wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye. Yaron da aka haifi lokacin ruwan sama shi ne
- A.Damina
- B.Dandare
- C.Ciwake
- D.Magawata
Show answer
Answer: A. Damina
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 23.
Ana amfani da d'afin - una wajen jam'in duk wadannan in ban da
- A.rafi
- B.riga
- C.rumfa
- D.hula
Show answer
Answer: A. rafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 24.
Wanne ne ba sunan yanka ba?
- A.Najeriya
- B.Abuja
- C.Gambo
- D.Audu
Show answer
Answer: C. Gambo
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 25.
Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
- A.Ku
- B.Ita
- C.Mu
- D.Su
Show answer
Answer: D. Su
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 26.
Tsamo kalmar wakilin suna mutum na biyu namiji kurma tilo
- A.Kai
- B.Mu
- C.Ni
- D.Shi
Show answer
Answer: A. Kai
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 27.
Bayana a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan
- A.aikatau
- B.sifa
- C.adadi
- D.jam'i
Show answer
Answer: A. aikatau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 28.
Kalmar da aka ja wa layi..........ce.
- A.bayanau
- B.suna
- C.sifa
- D.aikatau
Show answer
Answer: D. aikatau
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 29.
Ware bare dangane da jinsi.
- A.Gida
- B.Mota
- C.Fata
- D.Hula
Show answer
Answer: A. Gida
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 30.
Ware bare dangane da jam'i.
- A.Lambu
- B.Hula
- C.Riga
- D.Rafi
Show answer
Answer: D. Rafi
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 31.
"Wani yaro fari ya rubuta jarabawa jiya. Kalmar da aka ja wa layi.......... ce"
- A.bayanau
- B.aikatau
- C.suna
- D.sifa
Show answer
Answer: C. suna
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 32.
She washed her school uniform. Fassarar wannnan ita ce Ta wanke.......... makaranta
- A.jakar
- B.rigar
- C.kayan
- D.takalmin
Show answer
Answer: C. kayan
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 33.
'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
- A.fadi
- B.Audu
- C.a rigingine
- D.ya fadi
Show answer
Answer: C. a rigingine
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 34.
School billboard. Allon
- A.Sanarwar Makaranta
- B.nuna makaranta
- C.rubutun makaranta.
- D.rubutun yaran makaranta.
Show answer
Answer: A. Sanarwar Makaranta
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 35.
Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta
- A.Wasa
- B.Mota
- C.Dodo
- D.Sako
Show answer
Answer: B. Mota
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 36.
'Aliyu yana cin abinci kuma yana surutu'. Kalmar mahadi a nan ce.
- A.ci
- B.Aliyu
- C.kuma
- D.abinci
Show answer
Answer: C. kuma
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 37.
Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa su nawa ne a cikin wannnan jimla?
- A.Uku
- B.Hudu
- C.Biyar
- D.Biyu
Show answer
Answer: A. Uku
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 38.
Tsamo wakilin suna na daya kurma tilo
- A.Ni
- B.Ke
- C.Mu
- D.Kai
Show answer
Answer: A. Ni
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
- 39.
Human Rights Watch Fassarar wannnan ita ce ________ 'Dan' Adam.
- A.lokacin
- B.tarbiyyar
- C.hakkin
- D.tanhin
Show answer
Answer: C. hakkin
Get a step-by-step AI explanation in the appGet a step-by-step AI explanation in the app
